BBC News Hausa 4.4.8

Lisans: Ücret -siz ‎Dosya boyutu: 45.09 MB
‎Kullanıcı Derecelendirmesi: 0.0/5 - ‎0 ‎Oy

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari şirye-şirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron şiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Şirin Güvenli - Şirin Yamma - Şirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (ayarlar). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. ZenoMedia tarafından resmi BBC Hausa haber uygulaması en son programları ve haber başlıkları sunuyor. Ücretsiz ses çalar kullanarak veya telefon çevirmeli seçeneğini kullanarak radyo programlarını dinleyebilirsiniz (sabit hatlardan ve cep telefonlarından standart coğrafi ücretler uygulanacaktır. Aramadan önce lütfen tam maliyetler için sağlayıcınıza danışın). - BBC Hausa web sitesinden en son haber başlıklarını okuyun - En sevdiğiniz radyo programlarını ses çalarla veya standart fiyatlı telefon çevirme servisini kullanarak ücretsiz olarak dinleyin - En son sürümlerini dinleyebilirsiniz: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Şirin Güvenli - Şirin Yamma - Şirin Rana Anında iletme bildirimleri almayı seçerseniz, cihazınız ve konum verilerinizle ilgili benzersiz bir tanımlayıcı, hizmeti size sunmak, uygulama içinde reklam sunulmasına izin vermek [ve ödemeleri işlemek için] BBC adına ZenoMedia tarafından depolanır. Sizinle ilgili başka hiçbir kişisel veri (kullanıcı adı veya e-posta adresi gibi) işlenmez. Bu tür bilgiler yalnızca ZenoMedia'nın gizlilik politikasına uygun olarak https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

sürüm geçmişi

  • Sürüm 4.4.8 tarihinde gönderildi 2020-10-21

Program Detayları